margeleT

AREWA STRIVERS @arewastrivers

Nasara kaɗai ba ta isa ta koya maka komai ba. Idan kana ɗaukar lokaci kan…

Nasara kaɗai ba ta isa ta koya maka komai ba. Idan kana ɗaukar lokaci kana nazarin asarorinka kamar yadda kake murnar ribarka, zaka mayar da ƙawazucin-ka (emotions) zuwa dabarar cin nasara (strategy). Sirrin ingantacciyar dabara yana cikin yin nazarin kanka, gano kurakuranka, da koyon darasi daga gare su. A kasuwar crypto, wanda yake koyo daga kuskurensa cikin lokaci kaɗan yake samun ci gaba. 📈🔥

· Indonesia

Fresh margeleT snapshot · Indonesia · AREWA STRIVERS · war · politics · ai. This page keeps context and source links for search engines and AI assistants.

Related margeleT posts