margeleT

AREWA STRIVERS @arewastrivers

Dalilin Da Ya Sa Fiye Da Mutane 40,000 Ke Amfani Da Nasfam Pay A Yau Nasf…

Dalilin Da Ya Sa Fiye Da Mutane 40,000 Ke Amfani Da Nasfam Pay A Yau Nasfam Pay yana taimakawa users wajen: Siyan Crypto, Siyan Gas Fees, Swapping Coins, Airtime da Data, Telegram Premium da Stars, da kuma Biyan Digital Services. Kamar yadda kuka buƙata Nasfam Pay anan kusa zasu fara baku dama kuyi deposit na crypto kai tsaye a sauya muku zuwa Naira ku tura zuwa bankin ku cikin ƙasa da minti ɗaya, haka zalika suna daf da fara baku dama kuyi withdraw na balance ɗin ku daga dashboard zuwa bankin ku. Kamar yadda kuka sani, saboda tsaro da kuma kiyaye haƙƙin ku da amanar ku, hakan yana buƙatar matakai daga hukuma, saboda haka nan kusa, KYC kawai zakuyi, zaku iya fara withdraw daga Nasfam pay, sannan zaku iya tura crypto kowanne iri kai tsaye automatic a baku naira ku tura zuwa bankin ku. A duk lokacin da mutane suka ga platform yana magance matsalarsu cikin sauƙi da aminci, suna ci gaba da amfani da shi. Saboda haka ya kamata kuyi rajista da Nasfam Pay yau: https://nasfampay.com/register?referralCode=FJxGP8⁠ Nasfam Pay, sun magance muku dukka matsalolin da kuke fama dasu wajen mallakar Crypto da kuma siyar da crypto.

· Indonesia

Fresh margeleT snapshot · Indonesia · AREWA STRIVERS · crypto · finance. This page keeps context and source links for search engines and AI assistants.

Related margeleT posts