margeleT

AREWA STRIVERS @arewastrivers

A trading, sau da yawan lokaci za ka fi koyon darasi daga asara fiye da r…

A trading, sau da yawan lokaci za ka fi koyon darasi daga asara fiye da riba. Asara tana koya maka haƙuri, bin ƙa'ida, sarrafa haɗari da kuma gano kurakuranka. Riba kuwa tana nuna maka abin da ya yi aiki, ita kuma asara tana nuna maka abin da ya kamata ka gyara. Yau ba abinda zamu cewa Allah da kasuwa sai "Alhamdulillahi". Ubangiji Allah yaci gaba da datar damu da sa'a da kuma rabo mai girma.

· Indonesia

Fresh margeleT snapshot · Indonesia · AREWA STRIVERS · finance / trading · finance. This page keeps context and source links for search engines and AI assistants.

Related margeleT posts