margeleT

AREWA STRIVERS @arewastrivers

Awanni masu yawa na nazarin kasuwa, bin ka'idoji ba tare da karya su ba,…

Awanni masu yawa na nazarin kasuwa, bin ka'idoji ba tare da karya su ba, da kuma daurewa a lokacin da zuciya ke son ka kauce hanya ko kuma tsarin ka, waɗannan su ne abubuwan da ke kawo sakamako. Alhamdulillahi.

· Indonesia

Fresh margeleT snapshot · Indonesia · AREWA STRIVERS · other. This page keeps context and source links for search engines and AI assistants.

Related margeleT posts