margeleT

AREWA STRIVERS @arewastrivers

Shin Kuna Ganin Sun Tsorata Ne? Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce Amur…

Shin Kuna Ganin Sun Tsorata Ne? Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce Amurka za ta mayar wa Iran kuɗaɗen ta da aka yi 'freezing'. "Ba kuɗinmu ba ne, kuɗinsu ne." — Inji Trump Wannan na zuwa ne yayin da ake ci gaba da tattaunawa kan yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin Amurka da Iran. Shin kuna ganin sunji tsoro ne ko maslaha ce?

· Indonesia

Fresh margeleT snapshot · Indonesia · AREWA STRIVERS · other. This page keeps context and source links for search engines and AI assistants.

Related margeleT posts