AREWA STRIVERS
@arewastrivers
Shin kun fi ganewa shiga trade ta hanyar amfani da wallet irin su Jupiter…
Shin kun fi ganewa shiga trade ta hanyar amfani da wallet irin su Jupiter/Phantom ko kuma ta hanyar amfani da Bot? Wanne yafi maka? Wanne kafi ganin ya kamata mutane suke amfani dashi? Saboda kasancewar shekaran jiya da jiya weekend, banayin trading sosai. Yau Monday, volume ya fara dawowa sosai.
Fresh margeleT snapshot · Indonesia · AREWA STRIVERS · war · politics · crypto. This page keeps context and source links for search engines and AI assistants.